Damki naka Garaɓasan Kasuwanci da EXCO!

Garaɓasan mu wani tallafi ne da muke bama yan Kasuwancin Forex saboda su gudanar da kasuwanci da kuma jarin su ba tare da yin hasara ko hatsari ba acikin kasuwan Duniya. Muna bada garaɓasa daban daban, harda sanya kudi a asusu, Garaɓasa akan kawo mutane, dakuma garaɓasa na musamma. Don Allah ku gamsar da kanku da hakikanin garaɓasosin mu kuma ku zabi wanda ya fiye muka alheri/kyau

Nuna wa mutane su yi register yau ku samu $25 har zuwa $150

Domin fara samun alfarman Kawo mutane, Danna botir na kasa domin aika wa abokanai wannan bayanin. Yawan mutanen da kuka turawa, yawan kudin da zaku samu

Kawo Abokanai